KO WACCE KARAMAR HUKUMA ZASU IYA GINA CIBIYAR KOYAN SANA'O'I A ZAMFARA
Daga: Hafizu Balarabe Gusau
Abun ta kai ci ne dukkan fadin jihar Zamfara babu Cibiya daya Tilo da matasa ke zuwa koyan sana'o'i tsawon ya'n shekarun nan.
Babu Chairman's local Government da ba zai iya gina canter wajan koyan sana'o'i ba. Sune mafi cancantar da su gina wadannan centocin babu kamar su.
Misali shugabannin local Government sha hudu 14 suna iya haduwa su tabbatar da ko wanne su ya gina a kalla centre daya a yan kin shi, wanda mun tabbatar da ba wasu kudi zasu kashe ba wajan gina wadannan cibiyoyin.
Za suyi bugun gaba da Alfaharin cewa sun yaye mutum dari suka koyi ayyukan yi a duk shekara, ko wacce local Government zasu yaye mutum dari a shekarar an koyawa Matasa ayyukan yi dari ba kwai 700. Daga cikin dari ba kwai ko mutum dari biyar Gwamnatin Jiha ta bada bashi tallafin kama sana'o'in.
An rage a tsawon shekaru huddu a kallah matasa dubu nawa suka dogara da kafafunsu ba sai sun jira ayyukan yi yazo ba, yafi karkatar da kudin ga abunda baida tasiri ga Al'umma.
mutum nawa zai iya koyan sana'o'in ? Mutum nawa zai iya da barun koyarwa da koyon?
Wannan kawai wani babban ci gabane a cikin Al'umma, rage zaman banza da yawo a gari Matasa ba aikin yi, Matasa marasa aikin yi da barazana a gari.
Da haka na kalu balanci dukkan wani Chairman local Government da zaice ba zai iya gina Centocin cibiyoyin wajan koyan aikin yi ba. a kwai dama, da yawa da ya kamata Al'umma su amfana dashi amma sam wasu salon siyasa mara ma'ana ta hana a kawowa Al'umma cigaban mai dorewa.
No comments:
Post a Comment