DAGA: Comrade-Jibreel Almustapha Gusau
Kasancewar, al'amarin kula da harkokin matasa a jihar Zamfara yana tafiya ne irin ta hawainiya. Lokaci yayi da matasa zasu hada kai domin kawo sauyi a wannan jiha tamu.
Idan har zamu iya cewa Matasa sune kashin bayan cigaban kowace al'umma. To shi kuwa hadin kan matasa shi ne kashin bayan kawo cigaban.
Ke nan, idan muka hada kai zamu iya kwato 'yancin mu daga tsofaffin mutanen dake yi mana handama da babakere tare da yin sama-da-fadi da dukiyarmu.
Kukan kurciya...
No comments:
Post a Comment